Luke 16:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce musu, โKu ne masu mai da kanku marasa laifi a gaban mutane, amma Allah ya san zuciyarku. Abu mai daraja a gaban mutane, abin ฦyama ne a gaban Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนููุณูููฐ ููุซูููฐู
ูุณู ยซููู ููููฐ ู
ูุงุณูุณููุงูู ููููู ุงููุบูุจููู ู
ูุชูููููฐ ุซูููฐูู ููู ู
ูุงุณู ุงููุฏูููุซูููููฐุ ุนูู
ููุง ุงูููููู ููุณููู ุฐููุซูููุงุฑูููุ ุงููุจูุจููููู ุฏู ู
ูุชูููููฐ ุณูููููฐ ุจูุงุณู ุบูุฑูู
ูุ ุณููููููฐ ุงูููููู ุจูุงูู ู
ูุง ุณููุงููโุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, โKu ne masu baratar da kanku a gaban mutane. Amma Allah ya san zukatanku. Abin da mutane suke girmamawa ฦwarai, ai, abin ฦyama ne a gun Allah.