Luke 16:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya kira manajan, ya tambaye shi, โMe nake ji haka a kanka? Ka kawo lissafin aikinka, domin ba za ka iya cin gaba da aikinka ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูููุบูุฏููู ููููุฑูุง ููููููููู ููุซูููฐ ู
ูุณูุ โนู
ูููฐููููููฐุฌู ุญููู ุนูููููููุ ูููููฐููุงู ู
ููู ููุณฺููขููู ุนููููููู ุฏู ููููููฐููุ ุฏููุงูู
ููู ุจูุฐูุงูู ฺงูุงุฑู ุฐูู
ู ูููููููููุจูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya kira shi ya ce masa, โLabarin me nake ji naka? Kawo lissafin wakilcinka, don ba sauran ka zama wakilina.โ