Luke 16:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ya amsa ya ce, ‘To, ina roƙonka, ya uba, ka aiki Lazarus zuwa gidan mahaifina,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَيْ مَيْ أَرْزِڧِنَّنْ يَثٜىٰ، ‹تُواْ، بَابَ، إِنَضُواْڧُوانْكَ، كَعَيْكٜىٰشِ ذُوَا غِدَنْ بَابَنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mai arzikin ya ce, ‘To, ina roƙonka, Baba, ka aika shi zuwa gidan ubana,