Luke 16:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama ina da ’yan’uwana biyar maza. Bari yă ba su gargaɗi, don kada su ma su zo wurin nan mai azaba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا إِنَدَ یَنْعُوَ غُدَا بِيَرْ مَظَا، يَجٜىٰ يَيِ مُسُ مَغَنَ، كَدَ سُو مَا سُذُواْ نَنْ وُرِنْ عَذَابَ مَيْ ذَاڢِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don ina da 'yan'uwa biyar maza, ya je ya yi musu gargaɗi, kada su ma su zo wurin azabar nan.’