Luke 16:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sai manajan ya ce cikin tunaninsa, ‘Maigidana zai kore ni daga aiki, me zan yi? Ba ni da ƙarfin noma, kuma ina jin kunyan yin bara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَكِيلِنْ يَثٜىٰ أَ رَنْسَ، ‹مَيْغِدَانَ ذَيْ كُواْرٜىٰنِ دَغَ عَيْكِ، مٜىٰ ذَنْيِ؟ غَاشِ بَانِ دَ ڧَرْڢِنْ نُواْمَ، كُمَ إِنَجِنْ كُنْيَا إِنْ ڢَارَ بَرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wakilin ya ce a ransa, ‘Ƙaƙa zan yi, da yake maigida zai karɓe wakilci daga hannuna? Ga shi, ba ni da ƙarfin noma, in yi roƙo kuwa, ina jin kunya.