Luke 16:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โAmma ya ce masa, โIn ba su saurari Musa da Annabawa ba, kai, ko da wani ya tashi daga matattu ma, ba za su saurare shi ba.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ููุซูููฐุ โนุนูุฏููู ุจูุณูุฌู ุงููุจูููุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุฏู ููุชููุชฺููขููู ุงูููููุจูุงููุง ุณูููููฐุซูููฐููุจูุ ููููุ ูููุงู ุฏู ูููู ููุชูุงุดู ุฏูุบู ููุจูุฑูุ ุจูุฐูุงุณู ุฌููุดููุจู!โบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ibrahim ya ce masa, โIn dai har ba su saurari littattafan Musa da na annabawa ba, ko da wani ya tashi daga cikin matattu ma, ba za su rinjayu ba.โ โ