Luke 16:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ya amsa ya ce, ‘Garwar mai na zaitun guda ɗari tara.’ “Manajan ya ce, ‘Ga takardarka, ka zauna maza ka mai da shi ɗari huɗu.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ، ‹غَرْوَرْ مَيْ غُدَا طَرِے؞› «وَكِيلِنْ يَثٜىٰ، ‹غَا تَكَرْدَرْكَ؞ مَظَا، كَرُبُوتَ حَمْسِنْ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, ‘Garwa ɗari ta mai.’ Sai ya ce masa, ‘Ga takardarka, maza ka zauna, ka rubutu hamsin,’