Luke 16:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina gaya muku, ku yi amfani da dukiya na wannan duniya, domin ku sami wa kanku abokai. Saboda bayan dukiyar ta ฦare, za a karษe ku a wuraren zama da sun dawwama.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุซููุบูุจูุฏู ุซูููฐูู ยซุงูููู ุฏููู ุบููู ู
ูููุ ูููู ุงููู
ฺูขูุงูู ุฏู ุฏููููููุฑููู ุฏููุงูู
ููู ููุณูุงู
ููุงู ูููููููู ุงููุจููุงูููููุ ุชููููู ุงูููู ุฏููููููุฑู ุชฺูงูุงุฑูููฐุ ุฐูุงุนู ููุฑููปูููฐูู ุงููุบูุฏูุงุฌูููฐ ููููุฑู ุงููุจูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina gaya muku, ku yi abokai ta dukiya, ko da yake aba ce wadda take iya aikata mugunta, don sa'ad da ta ฦare su karษe ku a gidaje masu dawwama.