Luke 17:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da zai shiga wani ƙauye, sai maza goma da suke da kuturta suka sadu da shi. Suka tsaya da nesa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ شِغَ وَنِ ڧَوْيٜىٰ كٜىٰنَنْ سَيْغَا مَاسُ ثُوتَرْ ڢَتَرْ جِكِے غُدَا غُواْمَ سُكَ ڟَيَ دَنِيسَ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana shiga wani ƙauye ke nan, sai waɗansu kutare maza guda goma suka tarye shi, suna tsaye daga nesa.