Luke 17:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane kuma ba za su ce, ‘Ga shi nan,’ ko kuma, ‘Ga shi can’ ba, domin mulkin Allah yana cikinku ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاوَنْدَ ذَيْثٜىٰ، ‹أَيْ، غَاشِ نَنْ،› كُواْ كُمَ ‹غَاشِ ثَنْ؞› دُواْمِنْ مُلْكٍ اللَّهْ يأَنَانً عَثِكِنْكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kuwa za a ce, ‘A! Ga shi nan,’ ko kuwa, ‘Ga shi can,’ ba. Ai, Mulkin Allah a tsakaninku yake.”