Luke 17:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ɗan Mutum, a cikin ranarsa, zai zama kamar walƙiya da take walƙawa, da take kuma haskaka sararin sama, daga wannan kusurwa zuwa wancan kusurwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَانَرْ دَ طَنْ مُتُمْ ذَيْسَاكٜىٰ ذُوَا، ذَيْذُواْ كَمَرْ وَلْڧِيَرْ دَتَكٜىٰ حَصْكَكَاوَا دَغَ وَنَّنْ إِيَاكَرْ دُونِيَا ذُوَا وَنْثَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda walƙiya take wulgawa walai, daga wannan bangon duniya zuwa wancan, haka ma, Ɗan Mutum zai zama a ranar bayyanarsa.