Luke 17:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โHaka ma aka yi a zamanin Lot. Mutane suna ci, suna sha, suna saya, suna sayarwa, suna shuki, suna kuma gine-gine.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญููู ู
ูุง ุนููููู ุงูู ูููุงูููุซููู ูููุทูุ ุงููููุซู ุงููููุดูุงุ ุงููููุณููู ุงููููุณูููุฑูููุ ุงูููู ุดููููููฐ ุดููููููฐุ ุงูููู ููู
ู ุบูููููฐ ุบูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka ma aka yi a zamanin Lutu, ana ci, ana sha, ana saye, ana sayarwa, ana shuke-shuke da gine-gine,