Luke 17:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mata biyu za su kasance suna niƙan hatsi tare, za a ɗauki ɗaya, a bar ɗayan.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاتَا بِيُ ذَاسُ كَسَنْثٜىٰ سُنَ نِڧَنْ أَلْكَمَ تَرٜىٰ، ذَاعَ طَوْكِ طَيَ، عَبَرْ طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a ga mata biyu suna niƙa tare, a ɗau ɗaya, a bar ɗaya. [