Luke 17:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tambaya, suka ce, “A ina ne, ya Ubangiji?” Ya ce musu, “Ai, inda gawa take, nan ne ungulai za su taru.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمْ بِيُ ذَاسُ كَسَنْثٜىٰ أَغُواْنَ، ذَاعَ طَوْكِ طَيَ، عَبَرْ طَيَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a ga mutum biyu a gona, a ɗau ɗaya, a bar ɗaya.]”