Luke 17:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIn ษaya a cikinku yana da bawa, wanda yake masa noma, ko kiwon tumaki, da dawowar bawan daga gonar, ai, ba zai ce masa, โKa zo nan, ka zauna, ka ci abinci baโ?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซู
ูุตูุงููุ ุนูุซูููฐ ุทููู ุฏูุบู ุซููููููู ููููุฏู ุจูุงูู ููููุฏู ููููููฐูู ู
ูุณู ูููุงูู
ู ูููุงู ูููู ูููููุงูู ุชูู
ูููุ ููููููฐููููฐ ุนูุซููููููู ุงูููู ููุฏูุงููุงู ุฏูุบู ุบููุงููู ุฐูููุซูููฐ ู
ูุณูุ โนููู
ูุธูุงุ ููุฐููุงู ููุฐููููู ููุซู ุนูุจูููุซูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โMisali, wane ne a cikinku in yana da bawa mai yi masa noma ko kiwon tumaki, da zarar ya dawo daga jeji, zai ce masa, โMaza, zo ka zauna, ka ci abinciโ?