Luke 17:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ashe, ba zai ce masa, โKa shirya mini abincin yamma, ka shirya ka yi mini hidima domin in ci in sha, bayan haka kana iya ci, ka kuma sha baโ?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ู
ูููู
ููููุงูู ุญููู ุจูุฐูููุซูููฐ ู
ูุณูุ โนููุดูุฑููู ู
ููู ุนูุจูููุซููู ููู
ูู ุชูููููุ ูููููฐููุงู ู
ููู ุงููููุซู ุงููููุดูุงุ ููุงฺขููู ููุซู ููุงููุ ุจูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba ce masa zai yi, โShirya mini jibi, ka kuma yi ษamara, ka yi mini hidima, har in gama ci da sha, daga baya kai kuma ka ci ka sha,โ ba?