Luke 18:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ba wa almajiransa wani misali, don yฤ koya musu yadda ya kamata su dinga yin adduโa kullum, ban da fasawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููุณูููฐ ููุจูุง ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ูููู ู
ูุตูุงูู ุฏููุงูู
ููู ูููููุงููู ู
ูุณู ุซูููฐูู ููุง ููู
ูุงุชู ุณูุฏูููโุบู ูููู ุงููุฏููุนู ูููููู
ูุ ููุฏู ุณูุบูุงุฌูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ba su wani misali cewa ya kamata kullum su yi addu'a, kada kuma su karai.