Luke 18:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane suna kawo jarirai wurin Yesu don yă taɓa su. Da almajiransa suka ga haka, sai suka kwaɓe su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ سُكَ كَٰوُاْ یَنْ يَارَنْسُ دُواْمِنْ عِيسَىٰ يَسَا مُسُ حَنُّنْ أَلْبَرْكَ؞ دَ أَلْمَجِرَنْسَ سُكَغَ حَكَ، سَيْ سُكَ ڢَارَ ڟَاوَتَا مُسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu suka kawo masa 'yan yaransu domin ya taɓa su. Ganin haka sai almajiransa suka kwaɓe su.