Luke 18:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “A wani gari, an yi wani alƙali wanda ba ya tsoron Allah, bai kuma kula da mutane ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ «أَنْ تَٻَيِنْ وَنِ أَلْڧَلِ أَوَنِ غَرِ وَنْدَ بَايَ ڟُواْرُوانْ اللَّهْ ، بَايَ كُمَ كُلَ دَ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, “A wani gari an yi wani alƙali marar tsoron Allah, marar kula da mutane.