Luke 18:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka san dokokin da suka ce, โKada ka yi zina, kada ka yi kisankai, kada ka yi sata, kada ka ba da shaida ta ฦarya, ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุฏููู ุณููู ุงููุจูููุฏู ุฏููุงููููุงููู ุณูููุซูููฐุ โนููุฏู ูููู ุธูููุ ููุฏู ูููู ููุณููู ููููุ ููุฏู ููููุณูุงุชูุงุ ููุฏู ูููู ุดูููุฏูุฑู ฺงูุถูููุงุ ููุจูุงุฏู ุบูุฑูู
ู ุบู ุจูุงุจููููู ุฏู ู
ูุงู
ูุฑูููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kฤ dai san umarnan nan, โKada ka yi zina. Kada ka yi kisankai. Kada ka yi sata. Kada ka yi shaidar zur. Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka.โ โ