Luke 18:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suka ji wannan suka yi tambaya suka ce, “To, wa zai iya samun ceto?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ دَ سُكَجِ وَنَّنْ مَغَنَ سُكَ تَمْبَيٜىٰشِ، سُكَثٜىٰ «تُواْ، إِنْ حَكَنٜىٰ، وَ ذَيْ عِيَ سَامُنْ ثٜىٰتُواْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda suka ji wannan magana suka ce, “To, in haka ne, wa zai sami ceto ke nan?”