Luke 18:31 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya kai Sha Biyun gefe ษ—aya, ya ce musu, โ€œZa mu Urushalima, kuma dukan abin da annabawa suka rubuta a kan ฦŠan Mutum zai cika.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽูƒูŽูŠู’ ุดูŽุง ุจููŠูู†ู‘ูŽู†ู’ ุบูœู‰ูฐฺขูœู‰ูฐ ุทูŽูŠูŽุŒ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูุณู ยซุบูŽุงุดูุŒ ุฐูŽุงู…ู ู‡ูŽูˆู’ุฑูŽ ุฐููˆูŽุง ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุŒ ุนูู†ู’ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง ุณููƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุทูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ุฐูŽูŠู’ุซููƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya keษ“e sha biyun nan, ya ce musu, โ€œGa shi, za mu Urushalima, duk abin da yake rubuce kuma game da ฦŠan Mutum, ta hannun annabawa zai tabbata.