Luke 18:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya yi kusa da Yeriko, akwai wani makaho da yake zaune a gefen hanya, yana bara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ يَيِكُسَدَ يٜىٰرِكُواْ، سَيْغَا وَنِ مَكَهُواْ يَنَ ظَوْنٜىٰ أَغٜىٰڢٜىٰنْ حَنْيَ يَنَ بَرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya kusato Yariko, ga wani makaho zaune a gefen hanya, yana bara.