Luke 18:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane da suke gaba suka kwaɓe shi, suka ce masa ya yi shiru. Amma sai ya ƙara ɗaga murya, yana cewa, “Ɗan Dawuda, ka yi mini jinƙai!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ غَبَ سُكَ ڟَاوَتَا مَسَ يَيِ شِضُ؞ عَمَّا سَيْ يَڧَارَ طَغَ مُرْيَ دَڧَرْڢِے سُواْسَيْ يَنَ ثٜىٰوَ «يَا طَنْ دَاوُدَ، كَجِ تَوْسَيِنَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai waɗanda suke gaba suka kwaɓe shi ya yi shiru. Amma ƙara ɗaga murya yake yi ƙwarai da gaske, yana cewa, “Ya Ɗan Dawuda, ka ji tausayina!”