Luke 18:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma don gwauruwan nan ta dame ni, zan tabbatar cewa ta sami adalci, domin kada tฤ gajiyar da ni, da yawan zuwanta.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูุจููุงูุฏู ู
ูุซูููฐููููู ุชูุฏูุงู
ูููฐููุ ุฐููููู ฺงููุงฺูงูุฑู ุงููููโุบูุง ุซูููฐูู ุชูุณูุงู
ู ุงููุจูููุฏู ุชูุถููุงฺูงูุงุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ูููููู ุฐูููุงููุชู ูููููฐููุงู ู
ููู ุบูุงุฌููู!โบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma saboda gwauruwar nan ta dame ni, sai in bi mata hakkinta, don kada ta gajishe ni da yawan zuwa.โ โ