Luke 18:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina gaya muku, zai tabbatar sun sami adalci, ban da ษatan lokaci. Amma saโad da ฦan Mutum ya dawo, zai sami bangaskiya a duniya ke nan?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุฏููู ุบููู ู
ูููุ ุฐูููุจููู ู
ูุณู ุญููููููุณู ุฏู ุณูููุฑู ุณูููุฑู ููููุ ุนูู
ููุง ุณูุนูุฏูู ุทููู ู
ูุชูู
ู ููุฏูุงููุงูุ ุฐูููุณูุงู
ู ู
ููู ุจูููโุบูุณููููู ุนูุฏููููููุฑู ูููู ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina gaya muku, zai biya musu hakkinsu, da wuri kuwa. Amma kuwa sa'ad da ฦan Mutum ya zo, zai tarar da bangaskiya a duniya ne?โ