Luke 19:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don me ba ka sa kuɗina a wajen ajiya, don in na dawo, in sami riba a kai ba?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، إِنْ كَا سَنْ حَكَ، مٜىٰيَسَا بَكَسَا كُطِنَ عَبَنْكِبَ، دُوانْ إِنْ نَدَاوُاْ إِنْسَامِ رِيبَ عَكَيْ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, in haka ne, don me ba ka ajiye kuɗin nawa a banki ba, da dawowata in ƙarɓa, har da riba?”