Luke 19:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Yesu ya yi wannan magana, sai ya yi gaba zuwa Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ يَڢَطِ حَكَ، سَيْ يَيِغَبَ ذُوَا عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yesu ya faɗi haka, ya yi gaba zuwa Urushalima.