Luke 19:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya so yă ga ko wane ne Yesu, amma saboda taron, bai iya ba, domin shi gajere ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ تَڧُواْڧَرِ يَغَ كُواْوَنٜىٰنٜىٰ عِيسَىٰ نَّنْ، عَمَّا بَيْ عِيَبَ دُواْمِنْ شِے وَنِ طَنْ غَجٜىٰرٜىٰنٜىٰ، كُمَ مُتَنٜىٰ سُنْيِيَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya nemi ganin ko wane ne Yesu, amma ya kasa ganinsa saboda taro, don shi gajere ne.