Luke 19:44 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su fyaษa ke a ฦasa, ke da โyaโyan da suke cikin katanganki. Ba za su bar wani dutse a kan wani ba, saboda ba ki gane da lokacin da Allah zai ziyarce ki ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุณููู ููุซู ููุซู ุฏููููุ ุณูููู
ู ููุดูููฐ ู
ูุชูููููฐูููู ุฏูููุ ุจูุง ูููุงู ุฏฺูููููฐ ุทููู ููุบูููููฐ ุบูููููฐูููู ุฏู ุฐูุงุนู ุจูุฑู ุนููููู ุทูููุนูููููุณูุ ููููููู ุฐููู ฺขูุฑูููููฐ ุณูุจููุงูุฏู ุจููู ููุฑูุฏู ุซูููฐูู ุงูููููู ููุง ุฐููุงู ุฏููุงูู
ููู ููุซูููฐุซูููฐููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
su fyaษa ku a ฦasa, ku mutanen birni duka, ba kuma za su bar wani dutse a kan ษan'uwansa ba a birninku, don ba ku fahimci lokacin da ake sauko muku da alheri ba.โ