Luke 19:46 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce musu, “A rubuce, yake cewa, ‘Gidana, zai zama gidan addu’a,’ amma ga shi kun mai da shi ‘kogon ’yan fashi.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَثٜىٰ مُسُ «أَيْ، أَرُبُوثٜىٰ يَكٜىٰ ثِكِنْ مَغَنَرْ اللَّهْ ثٜىٰوَ ‹غِدَانَ ذَيْ ذَمَ غِدَنْ أَدُّعَ؞› عَمَّا كُنْ مَيْدَشِ وُرِنْ ٻُيَنْ یَنْ ڢَشِ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce musu, “Ai, a rubuce yake cewa, ‘Ɗakina zai kasance ɗakin addu'a.’ Amma ku kun maishe shi kogon 'yan fashi.”