Luke 19:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Zakka ya tashi a tsaye, ya ce wa Ubangiji, โDuba, Ubangiji! Nan take, rabin dukiyar da nake da shi, na ba wa matalauta. In kuma na taษa cutan wani, a kan wani abu, zan mayar da shi ninki huษu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฒูููู ููุชูุงุดู ุงฺูููููููฐ ููุซูููฐ ูู ุนูุจูููโุบูุฌู ยซููุฌู ููููุ ู
ูููุบูุฑูู
ูุ ุฐูููุจูุงุฏู ุฑูุจููู ุงููุฑูุฒฺูงููู ุฏู ููููููฐ ุฏูุดู ููุชูููููููุ ุฏููู ููููุฏู ููู
ู ููุชููปู ุซููุชูุฑูุณูุ ุฐููู ุจูููุดู ุณููู ุญูุทู ุงููุจูููุฏู ุฏูุง ููููุฑููปูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Zakka ya miฦe, ya ce wa Ubangiji, โYa Ubangiji, ka ga, rabin mallakata zan ba gajiyayyu. Kowa na zalunta kuwa, zan mayar masa da ninki huษu.โ