Luke 2:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da malaโ€™ikun suka bar su, su suka koma sama, sai makiyayan suka ce wa juna, โ€œMu je Betlehem mu ga wannan abin da ya faru, wanda Ubangiji ya sanar mana.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูู†ู’ ุณููƒูŽ ุฑูŽุจู ุฏูŽุณููˆ ุณููƒูŽ ูƒููˆุงู’ู…ูŽ ุณูŽู…ูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ู…ูŽูƒููŠูŽุงูŠูŽู†ู’ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽุฌููˆู†ูŽู†ู’ุณู ยซุจูŽุฑู ู…ูุฌูœู‰ูฐ ุจูŽูŠู’ุชูŽู„ูŽุญู’ู…ู ู…ูุบูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽูŠูŽฺขูŽุฑู ุฏูŽ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽุบูŽูŠูŽ ู…ูŽู†ูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mala'iku suka tafi daga gare su suka koma Sama, sai makiyayan suka ce wa juna, โ€œMu tafi Baitalami yanzu, mu ga abin nan da ya faru, wanda Ubangiji ya sanar da mu.โ€