Luke 2:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Makiyayan kuwa suka koma, suna ษaukaka suna kuma yabon Allah saboda dukan abubuwan da suka ji, suka kuma gani, yadda aka gaya musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููููุงูููู ููู
ู ุณููู ูููุงูู
ูุ ุณููู ุชููููู ููุงฺงููุงฺูงููู ููุจููุงูู ุงูููููู ุ ุณูุจููุงูุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ุณูููุฌู ุณููู ููู
ู ุบูููุ ูููุงูู
ูููฐ ฺููขูุฑู ูููู ููู
ูุฑู ุฏููู ููุฏูู ู
ููุงูููููููู ฺููขูุทูุง ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Makiyayan suka koma, suna ta ษaukaka Allah, suna yabonsa, saboda duk abin da suka ji, suka kuma gani, yadda aka gaya musu.