Luke 2:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Ruhu ya iza shi, sai ya shiga cikin filin haikali. Saโad da iyayen suka kawo jaririn nan Yesu don su yi masa abin da alโadar Doka ta bukaci,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุฑููุญู ูููู ุงููุธูุดู ุณููู ููุดูุบู ูููููููููู ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ุงููููุงููููฐูู ุณููู ูููฐููุงู ุนููุณูููฐ ูููููููู ุฏููุงูู
ููู ุณููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุชูุซูููฐ ุนูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ruhu na iza shi, sai ya shiga Haikalin. Da iyayen suka shigo da ษan yaron nan Yesu, su yi masa yadda ka'idar Shari'ar ta ce,