Luke 2:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ya Ubangiji Mai Iko Duka, kamar yadda ka yi alkawari, yanzu ka sallami bawanka lafiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَنْذُ، يَا عُبَنْ‌غِجِ ، كَسَلَّمِ بَاوَنْكَ لَاڢِيَ، كَمَرْ يَدَّ كَيِ أَلْڧَوَرِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Yanzu kam, ya Mamallaki, Sai ka sallami bawanka lafiya, Bisa ga abin da ka faɗa,