Luke 2:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Siman ya sa musu albarka ya ce wa Maryamu mahaifiyarsa, โAn ฦaddara yaron nan yฤ zama sanadin fฤษuwa da tashin mutane da yawa a Israโila, zai kuma zama alamar da mutane ba za su so ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูู
ูููฐูููุงูู ููุณูุง ู
ูุณู ุงููููุจูุฑูููุ ููุซูููฐ ูู ู
ูุฑูููู
ู ู
ูุงู
ูุฑู ููุฑููุงูู ยซุงูููููู ููุงุฐูุงูปู ููุฑููุงูููููู ุฏููุงูู
ููู ููุฐูู
ู ุฏูููููููู ฺขูุงุทูููุฑู ููุทูููุณู ุฏู ุชูุงุดููู ููุทูููุณู ุฏููููู ุนูุซููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุฐููู ุฐูู
ู ุนูููู
ู ุฏูุบู ููุฑููู ุงูููููู ููุฏูู ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุจูุฐูุงุณู ุณููุงูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Saminu ya sa musu albarka, ya ce wa Maryamu uwar Yesu, โKin ga wannan yaro, shi aka sa ya zama sanadin faษuwar waษansu, tashin waษansu kuma da yawa cikin Isra'ila, Zai kuma zama alama wadda ake kushenta,