Luke 2:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan da Yusuf da Maryamu suka gama yin dukan abubuwan da Dokar Ubangiji ta bukaci, sai suka koma Galili suka tafi Nazaret garinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ูููุณฺูขู ุฏู ู
ูุฑูููู
ู ุณููู ุบูู
ููููู ุฏููููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ุนูุจูููโุบูุฌู ุชูุซูููฐ ุนูููุ ุณููู ุณููู ูููุงูู
ู ุบูุฑูููุณู ููุธูุฑูููฐุชู ุงูู ุบููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan sun ฦare kome da kome bisa ga Shari'ar Ubangiji, sai suka koma ฦasar Galili suka tafi garinsu Nazarat.