Luke 2:42 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya cika shekaru goma sha biyu, sai suka tafi Bikin bisa ga al’ada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ يَثِكَ شٜىٰكَرَا غُواْمَشَا بِيُ دَ حَيْڢُوَ، سَيْ سُكَجٜىٰ بِكٍ كَمَرْ يَدَّ سُكَ سَابَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya shekara goma sha biyu, sai suka tafi tare da shi bisa ga al'adarsu a lokacin Idi.