Luke 2:43 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Bikin, da iyayen suka kama hanya don su koma gida, sai Yesu, yaron nan, ya tsaya a Urushalima, ba da saninsu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุจููู ฺููงูุงุฑูููฐุ ุณููู ููุงู
ู ุญููููู ุฏููุงูู
ููู ุณููููุงูู
ู ุบูุฏูุงุ ุนูู
ููุง ุนููุณูููฐ ุ ุทููู ููุฑููุงููููููุ ฺููููู ุนูุจูุงูู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุจู ุฏู ุณููููู ุงููููุงููููฐููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da aka gama idin kuma, suna cikin komowa, sai yaron, wato Yesu, ya tsaya a Urushalima, ba da sanin iyayensa ba.