Luke 2:51 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya koma Nazaret tare da su, yana yi musu biyayya. Mahaifiyarsa kuma ta riฦe dukan waษannan abubuwa a zuciyarta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุชูุงุดู ููุจููุณูุ ุณููู ูููุงูู
ู ููุธูุฑูููฐุชู ุชูุฑูููฐุ ุนูููุฏู ููุฏูููโุบู ุจูููููู ุบู ุงููููุงููููฐููุณูุ ู
ูุงู
ูุฑูุณู ููู
ู ุชูุฑฺูงูููฐ ุฏููููู ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ุชููู ุชูููุงููููุณู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya koma Nazarat tare da su, yana yi musu biyayya. Uwa tasa kuwa na riฦe da dukan abubuwan nan a ranta.