Luke 20:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sāke aikan wani bawa, shi ma suka yi masa dūka, suka kunyata shi, suka kuma kore shi hannu wofi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتُمِنَّنْ يَسَاكٜىٰ عَيْكِ وَنِ بَاوَ، عَمَّا وَطَنَّنْ یَنْ هَيَرْ سُكَيِ مَسَ دُوكَ شِيمَا، سُكَ كُمَ وُلَڧَنْتَشِ سُكَ سَلَّمٜىٰشِ حَنُّ وُاْڢِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma aiki wani bawa, shi ma suka yi masa dūka, suka wulakanta shi, suka kore shi hannu wofi.