Luke 20:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya zura musu ido ya ce, “To, mene ne ma’anar abin da aka rubuta cewa, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, shi ne kuwa ya zama dutsen kan ginin’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِيسَىٰ يَدُوبٜىٰسُ يَثٜىٰ «مٜىٰنٜىٰنٜىٰ نُڢِنْ وَنَّنْ أَيَ عَثِكِنْ رُبُوتَثِّيَرْ مَغَنَرْ اللَّهْ ؟ « ‹دُوڟٜىٰنْ دَ مَاسُ غِنِ سُكَڧِ، شِينٜىٰ يَذَمَ دُوڟٜىٰ مَڢِے أَمْڢَانِ أَغِنِ!› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya dube su, ya ce, “Wannan da yake a rubuce fa cewa, ‘Dutsen da magina suka ƙi, Shi ne ya zama mafificin dutsen gini?’