Luke 20:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai โ€™yan leฦ™en asirin suka tambaye shi, suka ce, โ€œMalam, mun sani kana faษ—in, kuma kana koyar da abin da yake daidai, ba ka kuma nuna bambanci, amma kana koyar da hanyar Allah bisa ga gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽ ูƒููˆูŽ ุณููƒูŽ ุชูŽู…ู’ุจูŽูŠู ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุŒ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ยซู…ูŽู„ูŽู…ู’ุŒ ู…ูู†ู’ ุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ูƒูŽ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ูƒูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุงู†ูœู‰ูฐุŒ ู…ูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุณูŽู†ู ุจูŽุงูƒูŽ ู†ููˆู†ูŽ ุจูŽู…ู’ุจูŽู†ู’ุซูุŒ ูƒูู…ูŽ ูƒูŽู†ูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุซููƒูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka tambaye shi suka ce, โ€œMalam, ai, mun sani maganarka da koyarwarka duk gaskiya ne. Ka ษ—auki kowa da kowa daidai, sai koyar da tafarkin Allah sosai kake yi.