Luke 20:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba su iya kama shi a kan abin da ya faษ—a a fili ba. Amsarsa ya ba su mamaki, shi ya sa suka yi shiru.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽ ู†ูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุณููƒูŽ ูƒูŽุงุณูŽ ูƒูŽุงู…ูŽุดู ุฏูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุž ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽูŠู ุดูุถู ุณูู†ูŽ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽุฑู’ุฏูŽ ูŠูŽุจูŽุงุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka kasa kama shi a kan wannan magana gaban mutane. Saboda kuma mamakin amsarsa, suka yi shiru.