Luke 20:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya amsa ya ce, “Ni ma zan yi muku wata tambaya. Ku faɗa mini,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَأَمْسَ مُسُ يَثٜىٰ «نِے مَا ذَنْيِ مُكُ وَتَ تَمْبَيَ؞ كُغَيَ مِنِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya amsa musu ya ce, “Ni ma zan yi muku wata tambaya. Ku gaya mini,