Luke 20:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, “Mutanen zamanin nan suna aure, suna kuma ba da aure,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰمُسُ «أَ زَامَانِنَّنْ مَظَا سُنَ عَوْرٜىٰ، أَنَ كُمَ بَادَ مَاتَا غَ عَوْرٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce musu, “Mutanen zamanin nan suna aure, suna aurarwa.