Luke 20:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma bisa ga labari na bishiya nan, mai cin wuta da Musa ya gani a jeji, ko Musa ma, ya nuna cewa, matattu suna tashi. Gama ya kira Ubangiji, โAllah na Ibrahim, da Allah na Ishaku, da kuma Allah na Yaฦub.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุ ู
ููุณููฐู ููููู
ู ููููู ุงฺููขูููู ุซูููฐูู ููุทูููุฏู ุณููู ู
ูุชู ุฐูุงุณู ุชูุงุดูุ ุงูู ููุงุจูุฑููู ฺงูุฑูู
ููู ุงููุชูุงุซูููฐููุฏู ููุซู ููุชูุงุ ูููู ู
ูุบููู ุนููููู ุนูุจูููโุบูุฌู ุซูููฐูู โนุดููููููฐ ุงูููููู ูู ุงููุจูุฑููฐูููู
ูุ ุงูููููู ูู ุงููุณูุญููฐฺงู ุฏู ููู
ู ุงูููููู ูู ููุนฺูงููุจูโบุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Game da tashin matattu kuwa, ai, Musa ma ya faษa, a labarin kurmin, inda ya kira Ubangiji, Allahn Ibrahim, da Allahn Ishaku, da Allahn Yakubu.