Luke 20:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
baftismar Yohanna, daga sama ne ta fito, ko kuwa daga wurin mutane ne?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِظْنِنْ دَ يَحْيَى يَيِ بَڢْتِسْمَ دَشِ، اللَّهْ نٜىٰ يَبَاشِ، كُواْ كُوَ مُتُمْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
baftismar da Yahaya ya yi, daga Sama take, ko kuwa ta mutum ce?”