Luke 20:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda da kansa ya faɗa a cikin Zabura, “ ‘Ubangiji ya ce wa Ubangijina, “Zauna a hannun damana,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ دَكَنْسَ يَثٜىٰ أَلِتَّڢِنْ زَبُورَا، « ‹ عُبَنْغِجِ يَثٜىٰ وَ عُبَنْغِجِنَ ، «ذَوْنَ أَهَنُّنْ دَامَنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin Dawuda da kansa a Zabura ya ce, ‘Ubangiji ya ce wa Ubangijina, “Zauna a damana,